Jump to content

duniya

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Suna

[gyarawa]

Duniya halitta ce daga cikin dimbin duniyoyin dake cikin sararin samaniya. Haƙiƙa wannan duniya da muke ciki yar karama ce idan aka kwatanta ta da sauran duniyoyi ,kamar duniyar Jufita.

Fassara

[gyarawa]

Karin magana

[gyarawa]

Duniya mace da ciki ce.

Haƙuri maganin duniya.

Kome ka samu a duniya, in ba rabonka ba ne, banza ne.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 48.