Jump to content

Vincent Price

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Vincent Price
Rayuwa
Cikakken suna Vincent Leonard Price, Jr.
Haihuwa St. Louis, 27 Mayu 1911
ƙasa Tarayyar Amurka
Mutuwa Los Angeles, 25 Oktoba 1993
Makwanci no value
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (Ciwon huhun daji)
Ƴan uwa
Mahaifi Vincent Leonard Price, Sr.
Mahaifiya Marguerite Wilcox
Abokiyar zama Edith Barrett (en) Fassara  (4 Disamba 1935 -  1948)
Mary Grant Price (en) Fassara  (25 ga Augusta, 1949 -  1973)
Coral Browne (en) Fassara  (24 Oktoba 1974 -  1991)
Yara
Ahali Vincent Clarence Price (en) Fassara
Karatu
Makaranta Courtauld Institute of Art (en) Fassara
Mary Institute and St. Louis Country Day School (en) Fassara
Yale University (en) Fassara
Milford Academy (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a art collector (en) Fassara, art historian (en) Fassara, dan wasan kwaykwayo mai magana amma ba a ganin shi a fim, marubuci, autobiographer (en) Fassara, character actor (en) Fassara, stage actor (en) Fassara, ɗan wasan kwaikwayo, dan wasan kwaikwayon talabijin da jarumi
Tsayi 193 cm
Wurin aiki Tarayyar Amurka
Kyaututtuka
Artistic movement horror film (en) Fassara
film noir (en) Fassara
drama film (en) Fassara
thriller film (en) Fassara
comedy horror film (en) Fassara
mystery film (en) Fassara
psychological thriller film (en) Fassara
action film (en) Fassara
adventure film (en) Fassara
comedy film (en) Fassara
science fiction horror film (en) Fassara
science fiction film (en) Fassara
fantasy film (en) Fassara
psychological horror film (en) Fassara
gothic film (en) Fassara
gothic horror film (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasa Democratic Party (en) Fassara
IMDb nm0001637

Vincent Leonard Price Jr. (Mayu 27, 1911 - Oktoba 25, 1993) ɗan wasan kwaikwayo ne na Amurka. An san shi da aikinsa a cikin fim din ban tsoro, galibi yana nuna masu laifi. Ya bayyana a kan shirye-shiryen dandali, talabijin, da rediyo, kuma a cikin fina-finai sama da 100. Price yana da taurari biyu a kan Tafiyar Daukaka ta Hollywood, ɗaya don fina-finai masu motsi sannan ɗaya don talabijin.[1]

Rawat da Price ya fara takawa ya kasance a matsayin jagora a cikin wasan kwaikwayo na 1938 mai suna Service de Luxe.

Price ya bayyana farfesa Ratigan a cikin fim din Disney mai suna The Great Mouse Detective (1986), kuma ya bayyana a cikin wasan kwaikwayo The Whales of August (1987),wanda ya ba shi lambar yabo ta Ruhu Mai Zaman Kanta don Dan Wasa Namiji na Musamma. Don aikin muryarsa a cikin Great American Speeches (1959),an zabi Price don Kyautar Grammy don Mafi Kyawun Magana.

Price ya kasance ma'aboci tara zane mai kuma ba da shawara kan zane-zane,t are da digiri a tarihin fasaha.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. "Vincent Price - Hollywood Star Walk". Los Angeles Times (in Turanci). Retrieved August 4, 2017.