Séamus Coleman
Appearance
Séamus Coleman | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Donegal (en) , 11 Oktoba 1988 (36 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Ireland | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa | 23 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 67 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 177 cm |
Séamus Coleman (/ ˈʃeɪməs ˈkoʊlmən/; an haife shi 11 ga Oktoba 1988) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Ireland wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya na dama kuma ya zama kyaftin din ƙungiyar Premier League ta Everton da Jamhuriyar Ireland.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.