Nagaland
Appearance
Nagaland | |||||
---|---|---|---|---|---|
नागालैंड (hi) | |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƙasa | Indiya | ||||
Babban birni | Kohima (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,978,502 (2011) | ||||
• Yawan mutane | 119.34 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 16,579 km² | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Naga Hills District (en) | ||||
Ƙirƙira | 1 Disamba 1963 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | Nagaland Legislative Assembly (en) | ||||
Gangar majalisa | Nagaland Legislative Assembly (en) | ||||
• Shugaban ƙasa | Padmanabha Acharya (en) (19 ga Yuli, 2014) | ||||
• Chief Minister of Nagaland (en) | Neiphiu Rio (en) (8 ga Maris, 2018) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lamba ta ISO 3166-2 | IN-NL | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | nagaland.nic.in |
Nagaland Jiha ce, da ke a Arewa maso Gabashin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 16,579 da yawan jama’a 1,980,602 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1963. Babban birnin jihar Kohima ne. Birnin mafi girman jihar Dimapur ne. R.N. Ravi shi ne gwamnan jihar. Jihar Nagaland tana da iyaka da jihohin huɗu (Arunachal Pradesh a Arewa, Assam a Yamma da Kudu, Manipur a Kudu) da ƙasar ɗaya (Myanmar a Gabas).
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
The admin building of NIT nagalaland
-
Dutsin Teyozwü, Nagaland
-
Dimapur DC, Nagaland
-
Kwalejin Kimiyya ta Kohima, Nagaland
-
Birnin Kohima, Nagaland
-
Bikin Hornbill, Nagaland
-
Yeri-mi, Nagaland
-
Wani gidan Katako a ƙauyen Fakim, Nagaland
-
Pavo-mi, Nagaland
-
Viswema Catholic Church
-
Filin noma a Khonoma, Nagaland
-
Naga traditional shawl
-
Wani dakin girki na gargajiya a Nagaland
-
Wurin shakatawa na Jama'a a Nagaland