Jump to content

Leandro Morgalla

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Leandro Morgalla
Rayuwa
Haihuwa Biedenkopf (en) Fassara, 13 Satumba 2004 (20 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
leandro

Leandro Morgalla[1] an haifi Leandro Morgalla a ranar 13 ga watan Satumba a shekarar 2004 ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Jamus. Yana taka leda a matsayin dan baya watau dipenda na kungiyar kwallon kafar FC Red Bull Salzburg.[2][3]