Jordan Pickford
Appearance
Jordan Pickford (an haife shi 7 Maris 1994) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Ingila wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida don ƙungiyar Premier League Everton da kuma tawagar ƙasar Ingila.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.